iqna

IQNA

A  cikin wata guda
IQNA - Ma'aikatar kula da harkokin addini ta Falasdinu ta sanar da cewa sojojin mamaya na Isra'ila sun dakatar da kiran salla a masallacin sau 48 a cikin watan karshe na shekarar 2024 (December da ya gabata). Ibrahim ya hana.
Lambar Labari: 3492501    Ranar Watsawa : 2025/01/04

Tehran (IQNA) Ma'aikatun harkokin wajen gwamnatin Falasdinu da na Jordan sun yi Allah wadai da zaluncin gwamnatin sahyoniyawan da suke yi na daga tutocin wannan gwamnati a bangon dakin ibadar Ebrahimi tare da yin kira ga kasashen duniya da su shigo domin tunkarar lamarin.
Lambar Labari: 3489030    Ranar Watsawa : 2023/04/24

Tehran (IQNA) A daren jiya ne daruruwan yahudawan sahyoniyawan suka shiga harabar masallacin Annabi Ibrahim (AS) da ke madinatul Khalil a Falastinu, inda suka wulakanta wannan wuri mai tsarki tare da harzuka al'ummar Palastinu ta hanyar kade-kade da raye-raye.
Lambar Labari: 3487950    Ranar Watsawa : 2022/10/03

tehran (IQNA) A ci gaba da cin zarafin musulmi da yahudawan sahyuniya ke yi a cikin yankunan Falastinawa da suka mamaye, tun a jiya Laraba sun sanar da hana yin kiran salla a cikin masallacin annabi Ibrahim amincin Allah ya tabbata a gare shi da ke birnin Alkhalil.
Lambar Labari: 3487253    Ranar Watsawa : 2022/05/05

Tehran (IQNA) Yahudawan Sahyuniya sun rufe masallacin Annabi Ibrahim (AS) tare da hana musulmi gudanar da ayyukan ibada a cikinsa.
Lambar Labari: 3486340    Ranar Watsawa : 2021/09/22

Tehran (IQNA) gwamnatin Falastinawa ta yi gargadi dangane da irin matakan tsokana da yahudawan Isra’ila suke dauka a kan wurare masu tsarki na musulmi.
Lambar Labari: 3485422    Ranar Watsawa : 2020/12/02

Tehran (IQNA) wata tawagar Amurkawa ta kutsa kai a cikin masallacin annabi Ibrahim (AS) garin Alkhalil da ke Falastinu.
Lambar Labari: 3484539    Ranar Watsawa : 2020/02/19